MisbahuAbudullah 1
M.misbahu pic
Barka da zuwa
ShafimaiAlbarka

Wannan Shafi Yana Zuwa Muku ne Daga Dan Uwanku

Misbahu Abdullahi Al'athariy


→Home
→Rusa Kare rayin Sarkin Kogo
→Samuwar Ibn Saba'!
→Ba Anan Take Ba!!!
→Sarkin Copy And Paste
→Ahlul Bait Basa Ragawa Y'an Shi'a
→Addinin Shi'a
→Tattaunawa
→Watan Azumin Tsofaffi Sunnah & Bidi'a
→Karayar Mukabala a Misra
→Shi'anci Da Sufanci
→Un Categories




TOFA SUFAYE SAI KUSHIRYA DAUWAMA A WUTA INJI YA'N SHI'A.

روي محمد العاملي في كتاب الكشكول، قال:قال رسول النبي صلي الله عليه وآله وسلم:"لاتقوم الساعة حتي يخرج قوم من أمتي اسمهم صوفية ليسو مني وإنهم يهود أمتي وهم أضل من الكفار وهم أهل النار".
Muhammadul aamily ya rawaito hadisi yace: manzon Allah {s.a.w.a.w} yace:" Alkiyama bazata tashiba har sai wadansu mutane sun bayyana a ckn al'ummata sunansu: SUUFIYYAH, Wadannan mutane bani ba su kuma sune YAHUDAWAN al'ummata, kai sunfi kafiraima bata, sannan su ya'n wutane".


Kaduba: RISALATUL ISNAA ASHARIYYAH FIRRADI ALASSUUFIYYAH, wanda HIRRUL AAMILY YARUBUTA . Shafi na 13-16


*Koma Saman Shafi*

*New Update*

MANUFAR FAKEWAR SHI'A DA WANNAN HADISI. Cigaba!!! 3 (Misbahu Abdullahi)

MANUFAR FAKEWAR SHI'A DA WANNAN HADISI. Cigaba!!! 3 (Misbahu Abdullahi)

Manufarsu itace: tunda har sayyidna Aliyyu yazama shine kofar birnin ilmi, 1. dole shine zaizama khalifa bayan manzon Allah"s.a.w".
2.Sannan babu wanda yakaishi ilmi acikin sahabbai.
Amsa anan shine:
1. Asa ma hadisin ya inganta, hakan bashine yake nuna cewa kaitsaye dole yazama khalifa nafarko bayan manzon Allahba; domin ahadisin sharadi daya kawai aka nuna ya cika daga cikikn abubbanda yakamata ace khalifa yacika-ilmi-, a hadisin babu abinda yanuna cewa sauran sharudanma ya cikasu, Dan kuwa mutum yacika abu daya cikin tarin abubuwa kai tsaye baza'ace ya cika dukkansuba.
Duba:muktasaruttukfh, shafi na 186.

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

→Online People 1
→Adadin Maziyarta 24491

*Bayyana Ra'ayin ka*

*Home / Gida*



MisbahuAbudullah 1 1

XtGem Forum catalog