LAKABUBBUKA NA SHI'A IMAMIYYAH. (1)
1.SHI'AH: Dayawa ckn malamansu sun bayyana cewa wannan lakabine nasu.
2. IMAMIYYAH: Mufid yana cewa: wannan suna alamace ta wanda yai addini da fadin wajibcin imamah. Duba: Awaa'ilul makaalat shf 44.
3. ISNA ASHARIYYA: Wannan sunan sun kirkireshine byn fikrar imamai sha biyu ta zomusu, wanda hkn ya farune byn mutuwar Hasanul askary -ashekara ta 260 byn hijra- hkn yasama malamansu na farko farko wadanda sukayi rubutu akan FIRAK WAL MAKAALAT basu san da wannan sunanba km basu ambaceshi a litattafansuba, kmr kummy, Naubakhty, kusan wanda yafara ambaton haka alittafi shine MAS'UUDY.
Kaduba: Attanbiihu wal'ishraaf shf 198.
An ambacesu d wannan sunan sabida da'awarsu ta cewa imaminsu wanda suke jira shine cikon na 12.
Kaduba: Alfarku bainal firak shafi 64.
ZAMU CIGABA!!
Jazakallahu bikhair