XtGem Forum catalog
MisbahuAbudullah 1
M.misbahu pic
Barka da zuwa
ShafimaiAlbarka

Wannan Shafi Yana Zuwa Muku ne Daga Dan Uwanku

Misbahu Abdullahi Al'athariy


→Home
→Rusa Kare rayin Sarkin Kogo
→Samuwar Ibn Saba'!
→Ba Anan Take Ba!!!
→Sarkin Copy And Paste
→Ahlul Bait Basa Ragawa Y'an Shi'a
→Addinin Shi'a
→Tattaunawa
→Watan Azumin Tsofaffi Sunnah & Bidi'a
→Karayar Mukabala a Misra
→Shi'anci Da Sufanci
→Un Categories




SAYYIDNA ALIYYU YA BARRANTA DAGA YAN SHI'A.
قال الإمام علي عليه السلام:{اللهم إني بريئ من الغلاة كبراءة عيسي ابن مريم من النصاري،اللهم اخذلهم أبدا،ولا تنصر منهم أحدا}.
راجع الأمالي ص ٦٥٠.
Imam Aliy yace:{ ya Allah ina barranta daga GULAT- masu ketare iyaka-babu ni babusu kmr yanda annabi Isa ya barranta daga kiristoci, ya Allah ka ta bar dasu har abada, kada kataimaki ko mutum daya daga cikinsu}.
A INA KAGANI?
KAJE KADUBA: AL'AMAALY wanda DUUSY yarubuta.
SHAFI NANAWA?
Shafi na 650


AHLUL BAITI BASU RAGAWA YA'N SHI'AHBA BALMA LA'ANTARSU SUKAYI.
قال الإمام الصادق:(ويلهم!مالهم لعنهم الله!فلقد آذوالله وآذو رسوله في قبره وأمير المؤمنين وفاطمة والحسن والحسين وعلي ابن الحسين ومحمد بن علي).
Imam Assadik yace:kaiconsu kuma tir dasu! Allah ya la'ancesu, lallai hakiƙa sun cutar da Allah sun kuma cutarda manzonsa a ckn ƙabarinsa,da amirul muminina da faɗima d Hasan da Husain da Aliyyu bn Husain da Muhammad bn Aliyyu).
Kaduba: RIJALUL KISSHY 2/491, DA BIHARUL ANWAR 25/289


WALLAHI BAZAMU RAGAWA YA'N SHI'AHBA TUNDA AHLUL BAITI BASU RAGA MUSUBA.
قال الإمام زين العابدين:(لعن الله من كذب علينا،إني ذكرت عبدالله بن سبأ فقامت كل شعرة في جسدي،لقد ادعي أمرا عظيما،ماله لعنه الله؟!كان علي عليه السلام والله عبدا لله صالحا).
رجال الكشي ١/٣٢٤،بحار الأنوار ٢٨٦/٢٥
Imam Zainul aabidiin yace:{ Allah yatsinewa wanda yaimana qarya, hakika na tuna Abdullah bin Saba'a saida duk tsigar jikina ta tashi, hakika yai da'awar al'amari mai girma, meke gareshi? Allah ya la'anceshi! Na rantse da Allah Aliyyu a.s bawan Allah ne nagari}.
WANNAN TSINUWA DAYAIWA YA'N SHI'A BA A BUKHARI TAKEBA, KAJE KADUBA:
RIJAALUL KISSHY 1/324 , BIHAARUL ANWAR 25/286.


*Koma Saman Shafi*

*New Update*
12345»

→Online People 1
→Adadin Maziyarta 26764

*Bayyana Ra'ayin ka*

*Home / Gida*



MisbahuAbudullah 1 1