MisbahuAbudullah 1
M.misbahu pic
Barka da zuwa
ShafimaiAlbarka

Wannan Shafi Yana Zuwa Muku ne Daga Dan Uwanku

Misbahu Abdullahi Al'athariy


→Home
→Rusa Kare rayin Sarkin Kogo
→Samuwar Ibn Saba'!
→Ba Anan Take Ba!!!
→Sarkin Copy And Paste
→Ahlul Bait Basa Ragawa Y'an Shi'a
→Addinin Shi'a
→Tattaunawa
→Watan Azumin Tsofaffi Sunnah & Bidi'a
→Karayar Mukabala a Misra
→Shi'anci Da Sufanci
→Un Categories




IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)

Shaikul islam Ahmad bn Abdulhalim ibn Taimiyyah Alharrany Addimashky ya rayu akarshen karni na bakwai zuwa farkon karni na takwas, ana kiran wannan lokaci da USURUL WUSDA. Shaihin musulunci ya taka mahimmiyar rawa aduniyar ta'alify, yai rubutu akan sufanci, yai akan kiristanci,yai akan shi'anci dsrns a janibin firak da sauran bangarori, malam ya gadarwa duniyar ilmi rubututtuka masu tarin yawa wanda bazai gusheba yana samun ladan wannan aikin Insha'allah har Allah yanade kasa, shaihi bai bar wata shubha ta ya'n bid'ah ko ya'n shi'ah ko wasunsu face saida yai kokarin byn kanta, har saida takai ya'n bid'ah da ya'n shi'ah na shakkar yatashi byni kansu suka shiga halin tsoro da firgici, ta kai sunansa aka ambata sai gabansu yafadi. Malam ya amsa sunan dodon ya'n bid'ah, har yazama babu mai adawa dashi sai dayan biyu: 1. Jahili:shikuma baisan wane shiba dole yai adawa dashi.
2.mai son xuciya: shikuma son xuciyarsa baxai barshi yabi gaskiyaba


GASKIYA KENAN!!!!
Wai yau ya'n ixala ne ake rigima dasu akan kare martabar manzon allah (s.a.w)...
wai ayau ne ake ganin cewa ya'n izala xasu tada hargitsi agari saboda an zagi manzon allah (s.a.w).
wai yau malamin izala ake kai kara gurin ya'n sanda saboda ya tashi tsaye wjen bayarda kariya ga manzon allah (s.a.w).
INA MASU KURURUWAR CEWA : YA'N IXALA BASA SON MANZON ALLAH (S.A.W)???
yanzu dai gaskiya ta fito tarwar ga mai nemanta..
ada idan an bayyana jama'a cewa ya'n dariqa basa ganin girman ma'aiki irin yanda suke kimanta shehinnansu sai ka iske wasu jama'a suna ganin baiken hakan... shin har yanzu zaku cigaba da musanta hakan??
ada ana kaiwa ya'n izala hari dasunan cewa zasu zagi manzon allah a guraren karatukansu, amma kuma yau su ake kaiwa hari saboda sun kafa majlisi don bayarda kariya ga manzon allah din.
INA MASU ZAFIN KAN KAIWA MALUMA HARI SABODA ZASUYI MUHADARA SU BAIWA MANZON ALLAH KARIYA??
kun bamu kunya wallahi!! bamuga irin wannan zafin kan nakuba lokacinda aka taba manzon allah, mene yajanyo hakan??
kiyayyarku ga ma'aikice tajanyo kuka kasa kaiwa mai zaginsa hari, amma kuka samu ikon kaiwa dan izala mai kareshi hari??
***malami yafito ya bayyana gaskiyar cewa babu mabarnata awannan xamanin wadanda suka sauya addinin manzon allah irin su inyasi da tijjani da makamantansu..
malaminnan fa cewa yayi idan ka musanta hakan to an qalubalanceka kafito zai biya fili agidan rediyo a tattauna.. amma kagaxa yin hakan sai dai kakai qararsa gurin yan sanda.
IXALA (SALAFIYYA )ITACE MAFITA:
duk wanda yakwana yatashi akano yasan irin yanda ake zagin malamanmu xagi irin nacin mutunci, IBN TAIMIYYA babu irin zaginda ya'n dariqu ba sa yi masa, amma bamu taba kafa minbari don martanin zaginda ake yiwa malaminmu ba, wanda ibn taimiyya dinnan idan maganar shekaru ake duk ya girmi manyan shehinnan nasu fa, amma ahaka suke zaginsa, bamu taba daukar kafa mun kai qara ba, ko muce zamuyi raddi.. idan kayo kasa ba irin zaginda su malam ibn Abdil wahab da Albani basa sha, amma bamu taba martani ko kai qaraba...
amma saboda tsabar rashin kunya wai mai wannan zagin shine zai kai kara an zagi dan iskan shehinsa wanda ya haifarda shirkarda yahudawa ma basuyitaba...
an taba manzon allah baku fusataba, amma an taba shehinda ni agurina mutuminda yake kauyen kayayau ma ya fiye minshi sannan zaku fusata.
ALLAH YASAUWAQE


SHIN YA HALATTA ACE RAMADAN?
Imamu Ahmad ya ruwaito daga Abu huraira
"لا تقولوا جاء رمضان فإن رمضان اسم من أسماء الله ولكن قولوا جاء شهر رمضان"
MA'ANA: kada kuce ramadana yazo;domin ramadana sunane cikin sunayen Allah, saidai kuce: SHAHRU RAMADAN yazo".
wannan hadisin yana nuna cewa ba'a kiran watan ramadan da ramadana kadai saidai ahadashi da ambaton cewa watan ramadan..
saidai kash wannan hadisin hadisine mai rauni.
kuma ya tabbata ahadisin Abu huraira wanda bukhari da muslim suka rawaito, ma'aiki (s.a.w) yace:
لا تقدموا رمضان بصوم يوم ولا يومين إلا رجل كان يصوم صوما فليصمه"
ABUNDA ZAMU FAHIMTA CIKIN HADISINNAN.
HALASCIN KIRAN WATAN RAMADANA DA RAMADANA KADAI.


Idan kana son ganin tsantsar makiya Ahlul baiti kiyayya afili dasunan kaunarsu to kakalli ya'n shi'a...
1. Sun jefi sayyidna Ali da ragwantaka...
2. Sun siffanta fadima da kwadayi...
3. Sun yi ta shaftarawa Ahlul baiti karya...
4. Sun raba Ahlul baiti da ya'ya'nsu.
5. Sun tsinewa wadanda Ahlul baiti ke matukar kauna...
6. Sun kashe Ahlul baiti.
7. Sun jefi Ahlul baiti da bakin zalunci.
8. Sun jefi Ahlul baiti da rashin iya mu'amala.
9. Sun dau siffofin Allah sun baiwa Ahlul baiti.
10. Sun karyata abunda Ahlul baiti sukai imani dashi.
11. Sun raba kan Ahlul baiti bayan azahiri ahade yake.
12. Sun kuntace ma'anar Ahlul baiti.
To mene ma basuyi ba?
Idan akwai dan shi'ar da yake da ja to yabayyana kansa tunda nasan akwai ya'n shi'a dadama a zaurennan...
Idan kuma kayi shuru kuma kana dan shi'a to ka nuna yardarka dangane da wadannan abubuwan da na kidanya...


a
HADARIN RAYUWA;
Mu dauki ka shekara 60 a duniya!
Ace baccinka awa 8 ne a kullum cikin
tsawon shekara 60 kenan, ZAI ZAMO KA YI
BACCIN SHEKARA 20 KENAN.
A ce kana tafiya Aiki ko kasuwa don
neman Abinci awa 8 a kullum, ZAI ZAMO
KA YI SHEKARA 20 KENAN
WAJAN NEMAN ABINCI.
Yarintarka shekara 15, SAURA SHEKARA 5.
A ce zaka zauna cin Abinci sau biyu 2 A
yini cikin minti 30 ZAI ZAMO KA BATA
SHEKARA 3 DAGA RAYUWARKA WAJAN CIN
ABINCI
JIMILLAR LISSAFIN; Barci + neman Abinci +
shekarun kuruciya + cin Abinci = sun
kwashe shekara hamsin da takwas 58
kenan daga cikin 60 ta rayuwarka.
Shekara 2 biyu kacal ta rage maka, ya
Ilaahi! Acikin awa 2 kana bata lokacinka
gurun hira, kallo, latse latsan waya,
sauraron redio da karatu jarida.
Dan uwa duba kaga! Ita kuma ibada da
Allah yace: Ya halicci Mutune da Aljannu
don su bauta masa. Awa nawa ka ware
mata a kullum? Me zaka ce da Ubangijinka
a yinin da ya ke yima hisabi game da
rayuwarka cikin me ka karar da ita? Mu
yiwa kanmu hisabi kafin a yi mana.
WARAKAKKIYAR MAGANA 100%100 Ita ce
Alqur'ani baya wuce shafi 600 zuwa 604
(bugun Madina) bude ka duba don ka
samu tabbas, shafuka 600 cikin kwana 30
zai yi dai-dai nawa nawa kenan? Karma ka
wahala wajan lissafi a fili yake 600/ 30
=20, AIKI MAI MATUKAR SAUKI za ka iya
karanta shafi 20 a kullum, muna da salloli
biyar a yini bayan kowace sallah karanta
shafi 4 kacal zai zamo a yini kakaranta
shafi 20, kenan ka kammala Alqur'ani
cikin kwana 30 kacal cikin sauki.
Ya kamata Mu kara lokutan ayyukan
Ibada, kamar Nafil-fili, Zikiri da sauransu.
Don Allah kasaka ni cikin addu'a; ALLAH
sa mufi karfin shedanin da yake rudinmu.
ALLAH ina rokanka kasa muci ribar
rayuwammu.
Ya ALLAH kada kasamu cikin wanda suke
bata lokacinsu a banza; amin!


*Koma Saman Shafi*

*New Update*

LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi)

LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi)

lakabubbukan shi'ah 2 5. As'habul intizaar: RAAZY ya ambacesu dahaka sbd suna cewa imaminsu Muhammad bn Hasan Al'askary zai bayyana wtn watarana. 6. Raafidah: Majlisy ya kawo hadisai 4 yana yabon ambatonsu da wannan suna. Duba bihar 68/96-97. Anyi sabani kan mai yasa ake kiransu da wannan suna, wasu sukace: 1. Saboda sunki son sahabban manzon Allah(s.a.w). Duba shammul awaarid 254 2. Sbd sunki taimakawa Nafsuzzakiyyah. Duba Almaniyyatu wal'amal shafi 21 3. Sbd sunyi watsi da muslinci kullum yunkurunsu su karyata abunda muslunci ya tabbatar. Duba: makaalaatul islaamiyyin 1/89. 4. Sbd basu yarda d halifancin s/ Abubakar da Umarba. Duba: Alfarku bainal firak 64.
Shaikul islam Ibn Taimiyyah ya rinjayarda cewa: an ambacesu da haka: sbd sunyi watsi da Zaid bn Aliyyu bn Husain bn Aliyyyu bn Abi dalib. Minhajussunnah 2/130

Back to posts
Comments:
[2016-02-20 03:25:22] [url=http://anh-sex-lon-con-trinh.s :
[2018-06-11 05:52:17] Amber Stevens :

I came to your LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi) - Basheer Journalist Sharfadi page and noticed you could have a lot more traffic. I have found that the key to running a website is making sure the visitors you are getting are interested in your subject matter. We can send you targeted traffic and we let you try it for free. Get over 1,000 targeted visitors per day to your website. Start your free trial: http://insl.co/11 Unsubscribe here: http://xahl.de/q

[2018-06-22 03:47:06] Amber Stevens :

I came to your LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi) - Basheer Journalist Sharfadi page and noticed you could have a lot more traffic. I have found that the key to running a website is making sure the visitors you are getting are interested in your subject matter. We can send you targeted traffic and we let you try it for free. Get over 1,000 targeted visitors per day to your website. Check it out here: http://stpicks.com/2rusd Unsubscribe here: http://xahl.de/q


UNDER MAINTENANCE

→Online People 1
→Adadin Maziyarta 25590

*Bayyana Ra'ayin ka*

*Home / Gida*



MisbahuAbudullah 1 1

Snack's 1967