Pair of Vintage Old School Fru
MisbahuAbudullah 1
M.misbahu pic
Barka da zuwa
ShafimaiAlbarka

Wannan Shafi Yana Zuwa Muku ne Daga Dan Uwanku

Misbahu Abdullahi Al'athariy


→Home
→Rusa Kare rayin Sarkin Kogo
→Samuwar Ibn Saba'!
→Ba Anan Take Ba!!!
→Sarkin Copy And Paste
→Ahlul Bait Basa Ragawa Y'an Shi'a
→Addinin Shi'a
→Tattaunawa
→Watan Azumin Tsofaffi Sunnah & Bidi'a
→Karayar Mukabala a Misra
→Shi'anci Da Sufanci
→Un Categories




IBN SABA'IN...
MALAMAN SHI'AH DASUKA TABBATAR DA SAMUWAR WANNAN MUTUMIN, KUMA SHINE FARKON SHI'ANCI.
1. QUMMIY YAFADA CIKIN المقالات والفرق:
أن عبدالله بن سبأ أول من أظهر الطعن في أبي بكر وعمر وعثمان والصحابة وتبرأ منهم، وادعى أن عليا أمره بذالك.
HAKIKA ABDULLAHI DAN SABA'I NE MUTUM NAFARKO DA YABAYYANA SUKA DA KUSHE GA ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN DAMA SAHABBAI, YAKUMA NUNA BABUSHI BABU SAHABBAI, SANNAN KUMA YAI DA'AWAR CEWA ALIYYU NE YA UMARCESHI DAYA AIKATA HAKAN.
2. NAUBAKHTIY YAKAWO IRIN WANNAN MAGANAR CIKIN فرق الشيعةYAKARA DACEWA:
فأخذه علي فسأله عن قوله هذا؟ فأقر به، فأمر بقتله.
SAI KUWA ALIYYU YAKAMOSHI DAYAJI ABUBUWAN DA YAKE FADA, SAI YAIMASA TAMBAYA AKAN MAGANAR DA YAKE FADA? SAI YATABBATAR DACEWA LALLAI YAFADI HAKAN, SAI KUWA ALIYYUN YABADA UMARNIN AKASHESHI.
3. WANI MALAMIN TARIHINSU YAKAWO WANNAN MAGANAR CIKIN روضة الصفا
4. KISSHIY CIKIN LITTAFINSA الرجال YA KAWO MAGANGANU DAGA BAKIR DA SAADIQ DA ZAINUL ABIDIN SUNA TSINEWA IBN SABA'I, KUMA DAI MUNSAN BAZAI TABA YIWUWA WADANDA SUKE MA'ASUMAI SUDINGA TSINEWA MUTUMINDA BA'A YISHI A TARIHI BA.
5. ADAI LITTAFIN DA YAGABATA KISSHIY DIN YA RAWAITO DASANADI ZUWA ABU JA'AFAR:
أن عبدالله بن سبأ كان يدعي النبوة وزعم أن أمير المؤمنين هوالله.
IBN SABA'I YADINGA DA'AWAR SHI ANNABINE, ALIYYUNE ALLAH.
6. MAJLISIY CIKIN BIHAR YAKAWO MAGANA KAN IBN SABA'I.
7. JAZA'IRIY CIKIN الأنوار النعمانية 2/234:
قال ابن سبأ لعلي بن أبي طالب :أنت الله حقا.
IBN SABA'I YA CEWA ALIYYU: KAINE ALLAH DAGASKE.
DUK WADANNAN SUNA KARA TABBATAR MANA DA SAMUWAR IBN SABA'I ATARIHI


*Koma Saman Shafi*

*New Update*

IMAMAN SHI'A BASU DA ASALI (Misbahu Abdullahi)

IMAMAN SHI'A BASU DA ASALI (Misbahu Abdullahi)

Shi'anci sun gina addininsu akan imama..
Amma abin mamaki har zuwa yanzu angaza kawo hadisinda ya nassanta imamannasu.
2.sannan daga sharadan imami sai yazama mukallafi, amma sai gashican shaihunsu awani guri yana bada labarin cewa mahdy yazama imami alokacinda bai wuce dan shekara huduba. Ya kenan?
3. Can kuma sai gashi a nahjul balaga kuma sayydy Aliyyu yana korewa kansa imamanci, balma yai umarni da aje anemi waninsa yai shugabanci. Wata sabuwa kenan .
4. Karshe kuma an tambayi daya daga cikin imamansu da aka tambayeshi akan imama sai yace: wannandai karya akayimana.
Saiku lura yaku ma'abota hankali.

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

→Online People 1
→Adadin Maziyarta 27810

*Bayyana Ra'ayin ka*

*Home / Gida*



MisbahuAbudullah 1 1