Disneyland 1972 Love the old s
MisbahuAbudullah 1
M.misbahu pic
Barka da zuwa
ShafimaiAlbarka

Wannan Shafi Yana Zuwa Muku ne Daga Dan Uwanku

Misbahu Abdullahi Al'athariy


→Home
→Rusa Kare rayin Sarkin Kogo
→Samuwar Ibn Saba'!
→Ba Anan Take Ba!!!
→Sarkin Copy And Paste
→Ahlul Bait Basa Ragawa Y'an Shi'a
→Addinin Shi'a
→Tattaunawa
→Watan Azumin Tsofaffi Sunnah & Bidi'a
→Karayar Mukabala a Misra
→Shi'anci Da Sufanci
→Un Categories




IBN SABA'IN...
MALAMAN SHI'AH DASUKA TABBATAR DA SAMUWAR WANNAN MUTUMIN, KUMA SHINE FARKON SHI'ANCI.
1. QUMMIY YAFADA CIKIN المقالات والفرق:
أن عبدالله بن سبأ أول من أظهر الطعن في أبي بكر وعمر وعثمان والصحابة وتبرأ منهم، وادعى أن عليا أمره بذالك.
HAKIKA ABDULLAHI DAN SABA'I NE MUTUM NAFARKO DA YABAYYANA SUKA DA KUSHE GA ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN DAMA SAHABBAI, YAKUMA NUNA BABUSHI BABU SAHABBAI, SANNAN KUMA YAI DA'AWAR CEWA ALIYYU NE YA UMARCESHI DAYA AIKATA HAKAN.
2. NAUBAKHTIY YAKAWO IRIN WANNAN MAGANAR CIKIN فرق الشيعةYAKARA DACEWA:
فأخذه علي فسأله عن قوله هذا؟ فأقر به، فأمر بقتله.
SAI KUWA ALIYYU YAKAMOSHI DAYAJI ABUBUWAN DA YAKE FADA, SAI YAIMASA TAMBAYA AKAN MAGANAR DA YAKE FADA? SAI YATABBATAR DACEWA LALLAI YAFADI HAKAN, SAI KUWA ALIYYUN YABADA UMARNIN AKASHESHI.
3. WANI MALAMIN TARIHINSU YAKAWO WANNAN MAGANAR CIKIN روضة الصفا
4. KISSHIY CIKIN LITTAFINSA الرجال YA KAWO MAGANGANU DAGA BAKIR DA SAADIQ DA ZAINUL ABIDIN SUNA TSINEWA IBN SABA'I, KUMA DAI MUNSAN BAZAI TABA YIWUWA WADANDA SUKE MA'ASUMAI SUDINGA TSINEWA MUTUMINDA BA'A YISHI A TARIHI BA.
5. ADAI LITTAFIN DA YAGABATA KISSHIY DIN YA RAWAITO DASANADI ZUWA ABU JA'AFAR:
أن عبدالله بن سبأ كان يدعي النبوة وزعم أن أمير المؤمنين هوالله.
IBN SABA'I YADINGA DA'AWAR SHI ANNABINE, ALIYYUNE ALLAH.
6. MAJLISIY CIKIN BIHAR YAKAWO MAGANA KAN IBN SABA'I.
7. JAZA'IRIY CIKIN الأنوار النعمانية 2/234:
قال ابن سبأ لعلي بن أبي طالب :أنت الله حقا.
IBN SABA'I YA CEWA ALIYYU: KAINE ALLAH DAGASKE.
DUK WADANNAN SUNA KARA TABBATAR MANA DA SAMUWAR IBN SABA'I ATARIHI


*Koma Saman Shafi*

*New Update*

LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi)

LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi)

lakabubbukan shi'ah 2 5. As'habul intizaar: RAAZY ya ambacesu dahaka sbd suna cewa imaminsu Muhammad bn Hasan Al'askary zai bayyana wtn watarana. 6. Raafidah: Majlisy ya kawo hadisai 4 yana yabon ambatonsu da wannan suna. Duba bihar 68/96-97. Anyi sabani kan mai yasa ake kiransu da wannan suna, wasu sukace: 1. Saboda sunki son sahabban manzon Allah(s.a.w). Duba shammul awaarid 254 2. Sbd sunki taimakawa Nafsuzzakiyyah. Duba Almaniyyatu wal'amal shafi 21 3. Sbd sunyi watsi da muslinci kullum yunkurunsu su karyata abunda muslunci ya tabbatar. Duba: makaalaatul islaamiyyin 1/89. 4. Sbd basu yarda d halifancin s/ Abubakar da Umarba. Duba: Alfarku bainal firak 64.
Shaikul islam Ibn Taimiyyah ya rinjayarda cewa: an ambacesu da haka: sbd sunyi watsi da Zaid bn Aliyyu bn Husain bn Aliyyyu bn Abi dalib. Minhajussunnah 2/130

Back to posts
Comments:
[2016-02-20 03:25:22] [url=http://anh-sex-lon-con-trinh.s :
[2018-06-11 05:52:17] Amber Stevens :

I came to your LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi) - Basheer Journalist Sharfadi page and noticed you could have a lot more traffic. I have found that the key to running a website is making sure the visitors you are getting are interested in your subject matter. We can send you targeted traffic and we let you try it for free. Get over 1,000 targeted visitors per day to your website. Start your free trial: http://insl.co/11 Unsubscribe here: http://xahl.de/q

[2018-06-22 03:47:06] Amber Stevens :

I came to your LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi) - Basheer Journalist Sharfadi page and noticed you could have a lot more traffic. I have found that the key to running a website is making sure the visitors you are getting are interested in your subject matter. We can send you targeted traffic and we let you try it for free. Get over 1,000 targeted visitors per day to your website. Check it out here: http://stpicks.com/2rusd Unsubscribe here: http://xahl.de/q


UNDER MAINTENANCE

→Online People 1
→Adadin Maziyarta 27809

*Bayyana Ra'ayin ka*

*Home / Gida*



MisbahuAbudullah 1 1