IMAMAN SHI'A BASU DA ASALI (Misbahu Abdullahi)
Shi'anci sun gina addininsu akan imama..
Amma abin mamaki har zuwa yanzu angaza kawo hadisinda ya nassanta imamannasu.
2.sannan daga sharadan imami sai yazama mukallafi, amma sai gashican shaihunsu awani guri yana bada labarin cewa mahdy yazama imami alokacinda bai wuce dan shekara huduba. Ya kenan?
3. Can kuma sai gashi a nahjul balaga kuma sayydy Aliyyu yana korewa kansa imamanci, balma yai umarni da aje anemi waninsa yai shugabanci. Wata sabuwa kenan .
4. Karshe kuma an tambayi daya daga cikin imamansu da aka tambayeshi akan imama sai yace: wannandai karya akayimana.
Saiku lura yaku ma'abota hankali.