MANUFAR FAKEWAR SHI'A DA WANNAN HADISI. Cigaba!!! 3 (Misbahu Abdullahi)
Manufarsu itace: tunda har sayyidna Aliyyu yazama shine kofar birnin ilmi, 1. dole shine zaizama khalifa bayan manzon Allah"s.a.w".
2.Sannan babu wanda yakaishi ilmi acikin sahabbai.
Amsa anan shine:
1. Asa ma hadisin ya inganta, hakan bashine yake nuna cewa kaitsaye dole yazama khalifa nafarko bayan manzon Allahba; domin ahadisin sharadi daya kawai aka nuna ya cika daga cikikn abubbanda yakamata ace khalifa yacika-ilmi-, a hadisin babu abinda yanuna cewa sauran sharudanma ya cikasu, Dan kuwa mutum yacika abu daya cikin tarin abubuwa kai tsaye baza'ace ya cika dukkansuba.
Duba:muktasaruttukfh, shafi na 186.